Șeicul Karatun Ahmad Ibrahim Sulaiman offline kashi na daya. Surah al Fatihah zuwa surah al Kahf. Șeicul Karatun Ahmad Sulaiman Kano.
Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman coran complet offline mp3 PARTEA 1 DIN 2.
Tarihin Alamma Ahmad Sulaiman Kano:
Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samutainaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) yayi masa, Ahmad Sulaiman Coran Offline jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa yau karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah, taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Șeicul Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.
Akwai wadansu Aplicații islamice Hausa kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, hadith arbaun, kitab tauhid, maram bulugul, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah.
Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman aplicații sauwaran sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Aplicații Duba kareemtkb cikin wannan gida domin samunsu.
Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complet tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Coran complet mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu. EDITARE: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB domină samun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin sheikh jafar din na aiki ba tare da an kunna data ba. Ahmad Sulaiman Kano mp3
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.
Idan kukayi descărcând na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:
- șeicul Ahmed Sulaiman complet coran offline
- ahmed sulaiman kano (recitatorul Coranului Sfânt din statul Kano Nigeria)
- wannan coran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.
Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman coran complet offline, ahmed suleiman dua (suplicarea coranului de completare).
Ahmad Ibrahim Sulaiman Coran baya bukatar internet kafin ya fara aiki, download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.
Ina mai fatan zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline
Idan kuma kunji dadin shi wannan app na sheikh Ahmad Sulaiman recran curan la ku aika zuwaga sauran yanuwa. Nagode!